iqna

IQNA

ofishin Ayatollah Sistani
Bagadaza (IQNA) Biyo bayan wata mummunar gobara da ta tashi a wani dakin daurin aure na mabiya addinin Kirista a arewacin kasar Iraki, an dage sanar da makokin jama'a da kuma bukukuwan maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3489885    Ranar Watsawa : 2023/09/27

Tehran (IQNA) ofishin Ayatollah sistani ya fitar da wani bayani da a cikinsa yake kira da a taimaka ma al'ummar Afghanistan wajen tunkarar matsalar tsaro a kasar.
Lambar Labari: 3485904    Ranar Watsawa : 2021/05/11